Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan ma'aikatan Sashen Hausa Na Muryar Amurka, Na Da, Da Na Yanzu


Duk wadanda suka bayar da adireshinsu na Email domin samun Muhimman Labarai daga Muryar Amurka, zamu tura musu babbar fasta ta hotunan ma'aikatan Sashen Hausa na Muryar Amurka na da da na yanzu, wadda aka buga musamman domin cikar shekaru 30 da kafa Sashen Hausa.

A sama a gefen dama, karkashin "LABARAI MASU ALAKA", sai a duba inda aka rubuta "HOTUNAN MA'AIKATAN SASHEN HAUSA - MATSA KA YI KWAFI". Idan aka matsa zai bude wannan babbar fasta. Ana iya yin kwafensa a cikin kwamfuta ko kuma a buga a jikin na'urar buga takardu (printer).

Ana iya tuntubarmu idan har an samu matsala wajen budewa ko kofen wannan babbar fasta.

XS
SM
MD
LG