Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yaduwar cutar ta wajen jima’I, musamman ma tsakanin yan luwadi, yakan faru to ammam ba kasafai ba.

Yaduwar cutar ta wajen jima’I, musamman ma tsakanin yan luwadi, yakan faru to ammam ba kasafai ba.
Yaduwar cutar ta wajen jima’I, musamman ma tsakanin yan luwadi, yakan faru to ammam ba kasafai ba.

<!-- IMAGE -->

Zazzabin taifod ciwo ne mai tsanani, mai barazana ga rayuwa wanda wata karamar kwayar cuta ( ko bacteria ) mai suna Salmonella enterica ke yada ta. Shi ko zazzabi mai Kaman Taifoid wata kwayar cut ace mai suna S. Paratyphi A. B. C.

Yadda Ta Ke Yaduwa.

Daga dan adam ta kan yadu. Babu wata shaidar da ta nuna cewa tana yaduwa ta wata kafar kuma dabam.

Da taifod da mai kamansa din duk ta rowan sha ko kuma kashin mai dauke da su ake kamuwa da su.

Yaduwar cutar ta wajen jima'I, musamman ma tsakanin yan luwadi, yakan faru to ammam ba kasafai ba.

Kimanin mutane miliyan 22 ne kan kamu da taifod duk shekara; kuma kusan mutane 200,000 ne daga ciki kan mutu. Akan kuma sami masu kamuwa da zazzabi mai kama da taifod kuma miliyan 6.

Rahotannin kamuwa da taifod wajen har sau 400 da kuma na kamuwa da cuta mai kama da taifod har sau 150 ne a ke kaiwa ma hukumar kula da lafiyar matafiya ta CDC ta Amurka duk shekara.`

XS
SM
MD
LG