Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kuriya ta Arewa na sukar lamirin Amurka sabo da zargin da take mata - 2005-05-03


Kuriya ta Arewa na sukar lamirin Amurka sabo da zargin da take mata na kasancewa mai goyun bayan ta’addanci. Rahotan shekara-shjekkara na ma’aikatar harkokinw ajern AMurka na watan jiya ya lissafa kuriya ta arewa ajerin masu marawa ta’addanci.

Kamfanindillancin Labaran Kuriya ta arewa ya ce bayanin na AMurka ya nuna gweamnatin shugaba Bush yadda take kokarin hamkarar da halaltaciyar gwamnati kuma ita ma mai taimakawa ta’addanci. Jaridar Kuriya ta Kudu mai suna Chosin Illbo ya labarta bayanan asiri daga taurarin dan-adam na Amurtka suka gano wasi shirn gwajin nuclear da Kuriya ta Arewa ta tsara. Jiya, sakatariyar harkokin wajen AMurka, C.L ta ce babu shakka AMurka zata iya takura barazanar makaman nuclerar na kuriya ta Arewa.

XS
SM
MD
LG