Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wani maharin kunar bakin wake ya tarwatsa gungun masu shiga aikin dan-sanda a Irbil na arewacin Iraqi,  mutum 50 ne suka sheda barzaho - 2005-05-04


Wani maharin kunar bakin wake ya tarwatsa gungun masu shiga aikin dan-sanda a Irbil na arewacin Iraqi, mutum 50 ne suka sheda barzaho wasu 100 ko fiye suka jikkata. Harin shina jerin mafiya muni da aka kai garin cikin ’yan kwanakin nan a jerin hare hare da suka halaka mutum 200 a mako guda.

A ranar Alhamis na makon jiya gadan-gadan aka rika samun harin mayakan sunkuru. ranar talana ne aka rantsar da sabon pri-minista da majalisar gwamantinsa, haka zalika akwai wasu mkamai 7 da ba a cika gurabansu ba.

XS
SM
MD
LG