Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

sabon shugaban Togo Faure Gnasigbe ya fara aiki yau bayan bukin rantsare


Sabon shugaban Togo Faure Gnasigbe ya fara aiki yau bayan bukin rantsare da shi aka yi mukamins hugaban da ake rinton sakamakon zabensa. sojoji suna sunturii a unguwanin abokan hamaiya dake birnin lome da kewaye domin guje sake abukuwar tarzoma irin tamakon jiya.

A ranar talaka kotun koli ta tsarin mulkin togo ta amince da zaben dan tsohuns hugaba marigayi gnasigbe duk da cewar shugaban ’yan hamaiya emanuel akitani bob yana tababar sakamakon zaben da ya ce sun saba kaida. babu wani yamutsi tun ranar talata duk da damuwar yiwuwar maimaita abinda ya abku a can baya.

sakamakon kashe kashe da suka abku kusan mutum dubu 20 ne suka ketara zuwa kasashen makwabta na gana da benin.

XS
SM
MD
LG