Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yan siyasar Britaniya suna ci gaba da zubin yakin neman zabe na karshe  - 2005-05-04


Yan siyasar Britaniya suna ci gaba da zubin yakin neman zabe na karshe kafin zabe da binciken jin ra’ayoyinjasma’a ya nuna pri-minista tony blair kan gaba da ka iya kai shi mulki a karona ukku.

Masu fashin bakin siysar na cewa batun tattalin arzikin kasa ne ka iya dora tasiri kan yadda mutane za su yi kuri’arsu, amma wasu na cewaj am’iyar labour ka iya hasarar wasu kujerunta a manajalisuar dokoki sabo da rawar da ta taka tare da amurka na kai mamaye iraqi.

Mr Blair dai ya kafa gwamnati a zaben 1997 da na shekara ta ddubu 2001 da jam’iyarsa labour ta samu rinjaye na kujeru 160 dake majalisar dokokin kasar.

XS
SM
MD
LG