Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Majalisar Dinkin Duniya Tana Bin Bahasin Zargin Laifukan Yaki Da Take Zargin Israila Da Hamas


Babban sakataren MDD Ban Ki-moon yace yakasa tantance ko Isra’ilada yankin falasdinu sun yi sahihin binicke gameda laifuffukan yakidaake zargin dukasassan biyu a zirin Gaza. Mr. Ban ya tsaida wan shawararcecikin wani rahoto daya mikawa babban zauren majalisara yammacin jiya Alhamis. Yace Isra’ilatana ci gaba da bincike yayinda yankin falsdinu kuma kwanaki 10da suka wuce ne ta fara binciken. Babban zauren MDD ya baiwaduka sassan biyu zuwa yau Jumma’a su binciki zargin dawani kwamitin majalisar ya yi kan Isra’ia da kungiyar Hamas cewa sun aikata laifuakan yakilokacin yakidaaka gwabzaa zirin fiyedashekara daya yanzu.

XS
SM
MD
LG