Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Masu Takarar Shugabancin Amurka Suna Yakin Neman Zabe A Jihohin Da Tilas  Su Sami Nasara A Zaben Mai Zuwa


’Yan takarar shugabancin Amurka Barak Obama da John McCain suna kamfe a manyan jihohin dake da muhimmanci a cin zaɓe, makonni biyu kafin gudanar da zaɓe.

Sen McCain na Jam’iyar Republican ya gudanar da kamfe ɗinsa a Pennysylvania yayinda Sen Obama na jam’iyar Democrat yayi nasa kamfen ɗin a jihar Florida, abokiyar hamayyarsa a zaɓen share fage Sen Hillary Clinton kuma, take masa kamfe a jihar Minnesota.

XS
SM
MD
LG