Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yar Takarar Shugabancin Amurka Hillary Clinton Ta Sami Nasara A Jihohin Ohio Da Rhode Island


Yar Majalisar Dattawan Amurka Hillary Clinton kuma yar takarar shugaban kasa, ta sami nasarar samun yawan wakilai fiye da abokin takararta Barack Obama, a zaben fidda gwanin da aka gudanar jiya Talata a jihohin Ohio, da Rhode Island, ta kuma kunnen doki da Obama a Texas.

Gefe guda kuma John McCain ne ya lashe zaben tsaida dan takarar jam’iyyar Republican a dukkan jihohi hudu.

XS
SM
MD
LG