Accessibility links

VOA60 AFIRKA: A Abidjan Daruruwan Masoya Sun Taru a Filin Jirgin Saman Abidjan Don Tarbon Gawar , Chieck Tote


Ivory Coast: A Abidjan daruruwan masoya sun taru a filin jirgin saman Abidjan don tarbon gawar tsohon dan wasan kwallon Newcastle, Chieck Tiote mai shekaru 30 da haihuwa wanda ya fadi yayin da yake motsa jiki kuma ya cika a asibiti a makon da ya gabata a China.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG