WASHINGTON D.C —
Saurari shirinmu na "A Bari Ya Huce" na ranar Asabar 15, Yuni 2018 domin jin labaran ban dariya na wannan makon da kuma irin kade kade da gaishe gaishe da suka sami shiga cikin shirin.
Usman Ahmad Kabara da Daula Saleem suka gabatar da shirin a wannan makon a yi sauraro lafiya...
Embed
A Yada
Embed
A Yada
The code has been copied to your clipboard.
The URL has been copied to your clipboard
No media source currently available
Shiga Kai Tsaye