Accessibility links

VOA60 AFIRKA: A Can Demokratiyar Congo Magoya Bayan Shugaban Kristoci Dake Tsare A Kurkuku Sun Kai Hari A Gidan Yari


A can Jamhuriyar Demokratiyar Congo magoya bayan shugaban kristoci dake tsare a kurkurku sun kai hari a gidan yari, inda suka fitar da shi da kuma fursononi 50 a safiyar yau laraba.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG