Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Senegal An Kashe Mutane 13 A Wani Daji Da Ke Kusa Da Garin Ziguinchor

VOA60 AFIRKA: A Senegal An Kashe Mutane 13 A Wani Daji Da Ke Kusa Da Garin Ziguinchor
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

An ayyana zaman makokin kwanaki biyu a Senegal bayan da wasu mutane dauke da makamai suka kashe mutum 13 a wani daji da ke kusa da Ziguinchor.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG