Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amurka da sauran kasashen duniya sun tsaurara matakan tsaro, bayan wani mummunan harin bam a Boston

Ana tsaurara matakan tsaro a Amurka da sauran kasashe a ma’aikatun gwamnati, da wuraren taruwar jama’a, da wuraren wasa. Ranar Litinin, 15 ga watan Afrilu, 2013 boma-bomai guda biyu sun fashe a gefen titi a cikin jama’a, a lokacin da ake wasan gudun yada kanin wani a Amurka.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG