An bude kasuwar baje kolin kayan hannu da mata ke yi a Nijar, wacce aka fi sani da Safem a Niamey. Wannan ne karo na 12 da kasuwar ke ci, kuma ‘yan kasuwa daga wasu kasashen Afirka, ciki har da Najeriya suna zuwa cin kasuwar.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Afrilu 21, 2024
DARDUMAR VOA: Yadda Aka Tuna Da Matan Chibok A Legas