Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Dage Dokar Hana Aiki Da Babura A Yankin Tillaberi Na Jamhuriyar Nijar

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:31 0:00

Bayan shekara hudu, hukumomi a yankin Tillaberi na Jamhuriyar Nijar, sun dage dokar hana aiki da babura da aka sanya a wani bangare na yaki da ayyukan ‘yan bindiga. Tuni dai masu sana’ar acaba da masu gyaran babura suka fara nuna farin ciki da dage dokar da aka yi. Rahoton Yusuf Abdoulaye, Niamey.

XS
SM
MD
LG