Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Gudanar Da Bukin Ranar Yaki Da Yoyon Fitsari Ta Duniya A Jamhuriyar Nijar

An Gudanar Da Bukin Ranar Yaki Da Yoyon Fitsari Ta Duniya A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:40 0:00

An gudanar da bukin ranar yaki da yoyon fitsari ta duniya a Jamhuriyar Nijar tare da yin kira ga dukkan bangarorin al’umma da su tashi tsaye don yaki da matsalar dake ci gaba da zama wani babban kalubalen kiwon lafiya.

XS
SM
MD
LG