Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Gudanar Da Gangamin Tuna Cikar Shekaru Biyu Da Sace Daliban Chibok Mata

Daruruwan mutane suka yi maci daga Unity Fountain dake Abuja zuwa fadar Aso Villa ta shugaban Najeriya suna kiran da a kokarta neman hanyar kwato dalibai mata da aka sace daga makarantar sakandare ta Chibok yau shekaru cur da suka shige

Domin Kari

XS
SM
MD
LG