Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Filato: INEC Ta Gudanar Da Zabe a Wasu Rumfuna Biyu Yau Lahadi

Hukumar zabe mai zaman kanta a Jihar Plateau, ta gudanar da zabe a runfuna biyu dake kananan hukumomin Jos ta kudu da Riyom anan Jihar Plateau.

Wasu 'Yan Bautawa Kasa Na Shirye-shiryen Fara Aikin Zabe Photo: Saleh Shehu Ashaka (VOA)

Hukumar zabe mai zaman kanta a Jihar Plateau, ta gudanar da zabe a runfuna biyu dake kananan hukumomin Jos ta kudu da Riyom anan Jihar Plateau.

XS
SM
MD
LG