Accessibility links

An Kaddamar Da Makon Shayar Da Nono Na Duniya


Hoton wata uwa ta na shayar da d'an ta

A babban asibitin Bauchi na Urban Maternity aka kaddamar da bikin Makon shayarwar Na Duniya

Wakiliyar kiwon lafiya ta Sashen Hausan Muryar Amurka a Bauchi, Amina Girbo ce ta aiko da rahoton cewa an kaddamar da bikin wanda ya samu halartar uwargidan shugaban karamar hukumar Bauchi, Hajiya Hauwa Lawan Baba Maji Abubakar wadda ta kara jaddada mahimmancin shayar da 'ya'ya ruwan nonon uwa zalla.

XS
SM
MD
LG