Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kaddamar Da Sabon Jirgin Saman Nigerian Airways

Ministan Maikatan jiragen sama a Najeriya Sanata Hadi Sirika, ya kaddamar da fara aikin jirgin saman Nigerian Airways mai lamba 737 wanda ya dade da daina aiki tun shekarar 2003.

Ministan Maikatan jiragen sama a Najeriya Senata Hadi Sirika, ya kaddamar da fara aikin jirgin saman Nigerian Airways mai lamba 737 wanda ya dade da daina aiki tun shekarar 2003.

XS
SM
MD
LG