Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kai Hari a Ofishin Jakadancin Faransa Da Ke Burkina Faso


An Kai Hari a Ofishin Jakadancin Faransa Da Ke Burkina Faso
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:36 0:00

Akalla mutum hudu suka mutu, bayan da wasu mahara suka far ma ofishin jadancin Faransa da cibiyar raya al'adun kasar da ke birnin Ouagadougou a Burkina Faso. A nan wasu jirage ke shawagi kusa da ofishin jakandancin.

XS
SM
MD
LG