WASHINGTON, DC —
An shawarci ‘yan mazan jiya ta su taimaka da kwarewarsu domin inganta harkokin tsaro a duk inda suke.
Gwamna jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo, ne ya sheda hakan a wurin bukin tunawa da ranar ‘yan mazan jiya da aka gudanar jiya a Gombe.
Shugaban ‘yan mazan jiya na jihar Gombe, Ibrahim Madaki, yayi tsokaci ne dagane da tsarin aikin Soja na lokacin su da kuma na yanzu.
Yace “bamu barin gida batare da isassun kayan aiki ba kuma manyan sun a duk abunda yakamata ganin cewa basu rasa komai ba, ya kara da cewa har daji ake bin su da kayan aiki ya dora laifin rashin isassun kayan yaki dake addabar Sojojin Najeriya, akan manya.”
Embed
A Yada
Embed
A Yada
The code has been copied to your clipboard.
The URL has been copied to your clipboard
No media source currently available
Shiga Kai Tsaye