Accessibility links

An Yi Bukukuwan Tunawa Da Fela Anikulapo Kuti

Mawaka dabam-dabam sun yi buki a Lagos domin tunawa da rayuwar marigayi Fela Anikulapo Kuti.

Bude karin bayani

Shi ma Femi Kuti, dan marigayi Fela Anikulapo Kuti, na daga cikin mawakan da suka burge jama'a lokacin bukin tunawa da marigayi Fela Anikulapo Kuti a Lagos, ran litinin 19 Oktoba, 2015.
1

Daya daga cikin mawakan da suka burge jama'a lokacin bukin tunawa da marigayi Fela Anikulapo Kuti a Lagos, ran litinin 19 Oktoba, 2015.
2

3

4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG