Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Dab Da Kammala Aikin Jirgin Kasa Daga Warri Zuwa Kogi

An farfado da aikin hanyoyin jirgin kasa da ya tashi daga jihar Warri zuwa jihar Kogi da aka shimfide shekaru 30 da suka gabata, ana sa ran kamala tashar jirgin kasar nan ba da dadewa ba, kuma ana shirin hanyar jirgin kasar zai issa har Arewacin Najeriya.

An farfado da aikin hanyoyin jirgn kasa da ya tashi daga jihar Warri zuwa jihar Kogi da aka shimfide shekaru 30 da suka gabata, ana sa ran kamala tashar jirgin kasar nan ba da dadewa ba, kuma ana shirin hanyar jirgin kasar zai issa har Arewacin Najeriya.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG