Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Yi Wa Babban Gidan Wasan Kwaikwayon Najeriya Kwaskwrima Na Miliyoyin Dala

Ana ganin wannan gidan wasa a Ikko, dake Najeriya. Babban gidan was an kwaikwayo na Najeriya wanda ya dade a lalace, na shan gyara yanzu wanda zai ci miliyoyin dala. Gwamnatin Najeriya na shirin yin amfani da kudaden haya daga filayen Ikko dake kewaye da gidan wasan, wajen baiwa masu zuba jari domin gina otel, kasuwa da saurasu. Sai dai, akwai shakka akan ko wannan tanadi zai taimaka wajen yin tanadin kudaden da za’a gyara wannan gidan wasa. A halin da ake ciki kuma, akwai shirye-shiryen dake baiwa jami’ai shawaren ruguje gidajen talakawa dake kewaye da gidan wasan.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG