A Najeriya ma'aikatar lafiya ta gudanar da babban taron gaggawa da ya sami halartar babban ministan lafiya na kasar domin tattaunawa akan yadda za'a shawo kan barkewar annobar cutar Lassa da ta fara bulla a wasu sassan kasar.
Babban Taron Gaggawa Na Ma'aikatar Lafiya Domin Shawo Kan Cutar Zazzabin Lassa
Ma'aikatar lafiya ta gudanar da taron gaggawa akan yadda za'a shawo kan barkewar cutar zazzabin Lassa a Abuja Najeriya

5
Ministan Lafiya Mr Isa'ac Folorunso Ya Halarci Taron Gaggawa Na Ma'aikatar Lafiya Akan Yadda Za'a Shawo Kan Cutar Zazzabin Lassa A Abuja Najeriya, Janairu 19, 2016.

6
Jama'a Na Sauraren Bayanai A Lokacin Da Ake Gudanar Da Taron Gaggawa Na Ma'aikatar Lafiya Akan Shawo Kan Cutar Zazzabin Lassa A Abuja Najeriya, Janairu 19, 2016.

7
Karamin Ministan Mr Osagie Ya Halarci Taron Gaggawa Na Ma'aikatar Lafiya Akan Yadda Za'a Shawo Kan Cutar Zazzabin Lassa A Abuja Najeriya, Janairu 19, 2016.

8
Jami'an Tsaron Gidan Yari Sun Halarci Taron Gaggawa Na Ma'aikatar Lafiya Akan Cutar Zazzabin Lassa A Abuja Najeriya, Janairu 19, 2016.