Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Babbar Sallah: ‘Ba Ta Layya Mu Ke Ba, Ta Abinci Mu Ke Yi Yanzu’


Babbar Sallah: ‘Ba Ta Layya Mu Ke Ba, Ta Abinci Mu Ke Yi Yanzu’
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00

Tsadar rayuwa wani babban al'amari ne dake ciwa jama'a tuwo a kwarya, kamar yadda wasu suka bayyana a wannan lokaci na babbar sallah. Wasu a Maiduguri sun ce ba ta ragon layya ake ba, ta abinda za a ci ne tukunnan.

XS
SM
MD
LG