Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bakin Haure da Aka Ceto daga Tekun Bahar Rum Sun Isa Catania, Sicily Kasar Italia

Jrgin yakin Birtaniya Enterprise ya ceto bakin haure 'yan Afirka fiye da 650 yawancinsu 'yan asalin kasar Eritrea ne

Wakilin Muryar Amurka ya aiko da rahoto akan bakin haure daga kasashen Afirka da suka yi kokarin ketare tekun Bahar Rum amma suka hadu da hadari.
Jirgin yakin Birtaniya Enterprise ya ceto fiye da 650 ya kaisu Catania, Sicily kasar Italia.
Jirgin yakin Norway ma ya taimaka ya ka wasu Catania din inda kungiyar bada agaji da kulawa ta Red Cross ta kula dasu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG