Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bam Ya Fashe a Damaturu Ya Hallaka Mutane, Yuni 18, 2014

Wani bom da ya fashe da yammacin jiya Talata a inda jama'a suka taru su na kallon wasan gasar cin kofin kwallon kafa na duniya ya halaka mutane 21 a kalla a garin Damaturu, jahar Yobe, Yuni 18, 2014.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG