Bafaranshen Injiniyan kasar Faransan nan da aka sace watanni goma sha daya da suka wuce a Arewacin Nigeria, ya kubuta daga hannun ‘yan tsagerar Islamar da suka sato shi a kan babur ba tare da an biya wata Diyya ba.
Baturen Injiniya Dan kasar Faransa, ya kubucewa wadanda suka sace shi
1
Francis Collomp, baturen faransan nan da ya kubuce daga hannun wadanda suka sace shi an ganoshi a birnin Tarayyar Nigeria, Abuja.
2
Tsohon baturen nan dan kasar Faransa da aka sace, Francis Collomp, ya sami gagarumar tare daga ‘yanuwansa da jami’an hukuma, bayan isarsa filin jirgin saman dake kusa da birnin Paris a ran goma sha takwas ga watan Nuwamaban shekarar 2013.
3

4