Bibiyar Yadda Aikin Raba Katin Zabe Ke Gudana A Jihar Bauchin Najeriya
Daga Jihar Bauchi a Najeriyar mun tattauna da Farfesa Abdulsalam Ya'u Gital na jami’ar Abubakat Tafawa Balewa wanda ke bibiyar yadda aikin raba katin zaben ke gudana.