Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bikin Fina-finan Afirka Da Aka Yi A Burkina Faso


Bikin Fina-finan Afirka Da Aka Yi A Burkina Faso
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:24 0:00

Bikin shi ne na farkon tun bayan barkewar annobar coronavirus wanda aka dage sanadiyyar annobar.

A bana, an gudanar da Bikin Fina-Finan Afirka na FESPACO a Ouagadougou na Burkina Faso, bayan da aka soke shi a bara sakamakon barkewar annobar coronavirus. Wani darakta, wanda ya yi fim akan wata makarantar renon kananan yara da mata masu zaman kansu ke haifa, ya nuna mahimmancin bayar da labaran Afirka ta hanyar fina-finai. Ga fasassarar rahoton Henry Wilkins daga Ouagadougou.
XS
SM
MD
LG