An rantsar da Joe Biden, a yau Laraba a matsayin shugaban Amurka na 46 tare da Mataimakiyar sa Kamala Harris, tsohowar ‘yar majalisar dattawan Amurka.
Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Amurka Joe Biden da Mataimakiyar sa Kamala Harris
9
10
Obama ya iso wurin rantsar da Joe Biden da Kamilla Haris
11
Lady Gaga tana shiga domin raira taken Amurka
12