Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Bikin Rawar Daji Na "Flint Lock" Na Shekarar 2018 a Nijar

Yau Laraba 11 aka kaddamar da rawar dajin sojoji a Nijar wanda rundunar sojan Amurka ke jagoranta da hadin gwuiwar takwarorinsu na Afirka da ake kira Flint Lock wacce aka saba gudanarwa a kowace shekara.

XS
SM
MD
LG