Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Buhari Da Osinbajo Sun Karbi Shaidar Lashe Zaben Najeriya

Biyo bayan sake zaben shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, a wani sabon wa’adi na tsawon shekaru hudu, duk da yunkurin da bangaren adawa suka yi, na neman a dakatar da ayyana sakamon zaben.Yanzu haka Buhari da Osinbajo sun karbi shaidar lashe zaben da suka yi.

Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG