Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bukukuwan Tunawa Da Ranar Zagayowar 'Yancin Kasar Jamhuriyar Nijar, Laraba 3 Ga Watan Agusta A Tilbaery

Shugaban Nijar Mohamed Bazoum ya jagorancin bukukuwan tunawa da ranar zagayowar 'yancin kasar, Laraba 3 ga watan Agusta a Tilbaery inda ya karrama wasu gwamnonin Jihohin Najeriya biyu da wasu manyan 'yan kasuwa soboda gudunmawar da suka bayar wajen karfafa hulda tsakanin Najeriya da Nijar.


Domin Kari

XS
SM
MD
LG