Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Cututtuka Na Wa Rogo Barazana

Masu binciken kimiyya sun ce wata cuta na yin lalata ga shukar rogo kuma ta yadu zuwa gabashin Afrika, har I zuwa gonakin rogo a Angola, sannan tana barazanar shiga Najeriya, kasar da tafi kowace kasa a duniya shuka rogo da ake amfani da shi wajen ciyar da Afrikawa miliyan dari biyar.

XS
SM
MD
LG