Accessibility links

VOA60 AFIRKA: Dakarun Afirka Sun Kubutar Da Mutane 5000 Daga Hanun 'Yan Boko Haram


Dakarun Afirka ta Yamma sun ce sun kwato mutane fiye da 5000 wadanda 'yan Boko Haram suka tsare su a wasu kauyuka a wani hari da suka kai wanda ya yi sanadiyyar mutuwar fiye da mayakan Boko Haram 60 a iyakar Najeriya.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG