Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dakarun Najeriya Da Ke Yaki Da Kungiyar Boko Haram, Maris 18, 2015

Dakarun Najeriya na ci gaba da fafatawa da 'yan kungiyar Boko Haram, a kokarin da su ke yi na kwato sauran garuruwan da ke hanun 'yan kungiyar.

Hukumomin Najeriya sun ce sun sayo manyan makamai tare dakko hayan kwararru da za su koyawa sojin kasar yin amfani da kula da su.

XS
SM
MD
LG