Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dalilan Da Suka Sa Nijar Fama Da Matsalar Tsaro – Masana


Dalilan Da Suka Sa Nijar Fama Da Matsalar Tsaro – Masana
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:09 0:00

Sashin Hausa na Muryar Amurka ya shirya wani taro na tattauna matsalar tsaro da Nijar ke fuskanta. Masu sharhi kan al’amura a Nijar da dama ne suka halarci taron, wanda shugaban shashin Hausa na Muryar Amurka, Aliyu Mustapha Sokoto ya jagoranta.

XS
SM
MD
LG