Omar Fateh wanda iyayensu suka fito daga kasar Somaliya, dan majalisar dattijan Minneapolis Ta Kudu ne a Amurka, wanda yake cikin al’umomi daban-daban na kasashen waje dake sauya siyasar Amurka.
Dan Somaliya Da Ya Zama Dan Majalisa A Amurka