Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Daukan Matakin Soji Na Bai Daya Ne Maganin ‘Yan Fashin Daji – Tambuwal


Daukan Matakin Soji Na Bai Daya Ne Maganin ‘Yan Fashin Daji – Tambuwal
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:31 0:00

Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya ce daukan mataki a jiha guda ba kai kai kasar ga gaci ba a kokarin da ake yi na magance matsalar tsaro.

A Najeriya, hukumomin tsaro na ci gaba da lugudan wuta akan ‘yan bindiga a jihar Zamfara. Nasarar da ake samu dai ta biyo bayan tsauraran matakai da ake dauka ne da suka hada da yanke hanyoyin sadarwa. Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya shaidawa Muryar Amurka cewa suna goyon bayan matakin da aka dauka a Zamfara, sai dai akwai wani abu guda da ba a yi ba wanda ya sa ‘yan bindigar sulalewa zuwa makwaftan jihohi.
XS
SM
MD
LG