Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dubban Mata Na Gudanar Da Zanga-zanga Kan Manufofin Trump

Kwana daya bayan rantsar da shugaban Amurka Donald Trump wanda ya sami halartar dubu dubatan mutane a birnin Washington, wata kungiyar mata tana wani gagarumin gangami a majalisar dokokokin Amurka domin nuna adawa da manufofin sabon shugaban kasar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG