No media source currently available
Alkaluman ofishin kula da basussuka sun nuna cewa yawan bashin da ake bin Najeriya ya tashi daga naira tiriliyan 39.56 a 2021 zuwa Naira tiriliyan 46.25 a 2022.