Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Zanga Zangar Nuna Fushi Ga 'Yan Sanda Bayan Harbe Wani Bakar Fata

Dimbin mutane sun sake wani sabon sintiri akan titunan birnin Charlotte a jihar Carolina ta Arewa dake nan Amurka a dare na biyu jere a jiya Laraba don bayyana jin haushinsu akan wani sabon harbi da yan sanda suka yiwa wani Ba’Amurke Bakar Fata. Satumba 22, 2016

Domin Kari

XS
SM
MD
LG