Accessibility links

Faduwar Farashin Man Fetur Yayi Mummunar Illa Ga Tattalin Arzikin Najeriya


Kamfanin kididdigar alkaluman tattalin arziki na Standard & Poors ya rage karfin Najeriya na iya biyan bashi, kuma sai ga shi jiya babban bankin Najeriya ya kara kudin ruwa. Wakiliyarmu ta harkokin kasuwanci, Jill Malandrino, tana tare da mu kai tsaye yanzu haka daga New York.

XS
SM
MD
LG