Kamar yawancin biranen Amurka, jami’ai a Denver na Colorado na fadi-tashin magance matsalar bakin haure dake kwarara birnin. Fiye da bakin haure 1,500 ne suka isa a motocin bas tun ranar 9 ga Disamba, a cewar magajin garin Denver.
Fiye Da Bakin Haure 1,500 Suka Isa Garin Denver A Amurka A Watan Disamba 2022