Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gangamin Yaki Da Matsalar Cin Zarafin Mata A Maiduguri


Gangamin Yaki Da Matsalar Cin Zarafin Mata A Maiduguri
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:14 0:00

A Maiduguri da ke arewacin Najeriyar, kungiyoyin mata sun kara tashi tsaye wajen yaki da matsalar cin zarafin mata ta hanyar lalata a cikin al’umma.

A Maiduguri da ke arewacin Najeriyar, kungiyoyin mata sun kara tashi tsaye wajen yaki da matsalar cin zarafin mata ta hanyar lalata a cikin al’umma. Kungiyoyin sun ce akwai bukatar hukumomi su dauki kwararan matakai na hukunta masu cin zarafin mata, domin a kawo karshen matsalar. Hussaina Mohammed na dauke da rahoton.
XS
SM
MD
LG