An gudanar da gasar na'urar robot mai aikatau na kasa da kasa a Washington DC. Dalibai daga kasashen duniya dabam-dabam suka halarcin wannan gasar don nuna gwanintarsu.
Gasar Naurar Robot Mai Aikatau A Washington DC
5
Tawagar Ghana wadanda duk mata ne.
6
Tawagar Najeriya tare da na'urar da suka hada mai iya daukar kwallo da sauran tarkace kan ruwa.
7
Tawagar Najeriya